Yin wata Jam'iyyar da ba APC ba kan iya kai Mutum ga halaka tun daganan Gidan Duniya kafin Kiyama ~ Lawal Isah Federal

 Yin wata Jam'iyyar da ba APC ba kan iya kai Mutum ga halaka tun daganan Gidan Duniya kafin Kiyama, Dalilin kuwa shine;


26th Dec, 2022.

Activist Lawal Isah Federal 

Lawalisah95@gmail.com


Ita adawa wasu kan fassara ta da bakin ciki ko jin zafi akan wani lamari da Allah SWA yayi, wanda duk wanda yayi jayayya da lamarin Ubangiji, tofa yasan makomarsa. 


Idan har munyi Imani da cewa Allah SWA ne ke bada Mulki a sanda yaso kuma ga wanda yaso, to yazama wajibi da muyi mubayi'a ga Jam'iyyar APC me alamar TSINTSIYA da Yan Takarkarunta domin Allah SWA ne yabawa wannan Jam'iyya ta APC Mulki. Haka zalika, Talakawa ne suka dukufa wajen Addu'ar Allah yayi masu zabi na alkhairi akan shuwagabanni kuma Allah SWA ya zabo mamu Gwomna Masari da mukarrabansa irinsu Me Raba Alheri a tutar Jam'iyyar APC me albarka, to kaga  ita APCn itace alkhairinmu baki daya.


Ina kira da babbar murya cewa, duk wanda ke wata Jam'iyyar da ba APC ba, to ya canja Party ya baro, kada yayi jayayya da lamarin ubangiji, watau adawa da Jam'iyyar APC a wannan kakar zabe me zuwa ta 2023, daga karshe ina mai amfani da wannan kafa domin jinjinawa S.A Mai Turaka akan kiran dayake na aguji hassada domin taka iya kai mutum har Wuta, wa'iya zubillahi.

 Ya Allah kaba Jam'iyyarmu ta APC nasara domin daurewar yaki da cin hanci da rashawa da habbakar tattalin arzikin kasa πŸ‡³πŸ‡¬ ameen. 


Activist Lawal Isah Federal.


Comments

Popular posts from this blog

Dan-Lawan Katsina commiserates with Nigerians @ 14th remembrance of late Yar'adua

KTSG plans 1-Day masterclass program with Students leaders of the institutions of the state Katsina.

Dan-Lawan Katsina vows to retire in contesting any elective Political office as He'll be participating in Politics till last breath.