Lawal Isah Federal meets Barr. Ibrahim Shema for appreciation and thanks giving message


Watau Jama'ar me girma tsohon Gwomnan jihar Katsina watau Barr. Ibrahim Shehu Shema sun bamu gudummuwa kwarai da ainin wajen kawo Gwomnatin Ilimi da chanchanta watau Gwomnatin me girma Dikko Radda, shiyasa naje a madadina domin yin godia ga Jagoran tafiyar, fatan Allah SWA yakara lafia sir, yasa Lado da Turmi wannan yazama izna garesu, jinjina ga Yusuf Salisu Majigiri.

Lawal Isah Federal.

Comments

Popular posts from this blog

"as far as Sani Danlami is contesting, we wouldn't listen to anyone of his counterpart" Peoples with special needs assured.

Your sacrifice will not be in vain, Dan-Lawan accolades Dikko/Jobe Consultative Forum