Kwalejin Ilimi ta GIAL tafara saida form din shiga Makarantar

 𝐌𝐀𝐊𝐀𝐑𝐀𝐍𝐓𝐀𝐑 𝐆𝐈𝐀𝐋 𝐂𝐎𝐋𝐋𝐄𝐆𝐄 𝐎𝐅 𝐇𝐈𝐆𝐇𝐄𝐑 𝐄𝐃𝐔𝐂𝐀𝐓𝐈𝐎𝐍 𝐀𝐅𝐅𝐈𝐋𝐈𝐀𝐓𝐄𝐃 𝐓𝐎 𝐀.𝐁.𝐔 𝐙𝐀𝐑𝐈𝐀 𝐓𝐀 𝐅𝐀𝐑𝐀 𝐒𝐀𝐈𝐃𝐀 𝐅𝐎𝐑𝐌 𝐃𝐈𝐍 𝐒𝐇𝐈𝐆𝐀 𝐌𝐀𝐊𝐀𝐑𝐀𝐍𝐓𝐀𝐑.


 Kwalejin Ilimi ta GIAL College of Higher Education affiliated to A.B.U Zaria tafara saida form din shiga makarantar na zangon karatu na 2023/2024.

 Kwasa-kwasan da akeyi a Kwalejin sun hada da:

1- Diploma in English Language Education (ELE)

2- Diploma in Integrated Science Education (ISE) 

3- Diploma in Islamic Studies Education (DIE)

4- Diploma in Hausa Language Education (HLE)

5- Diploma in Arabic Language Education (ALE) 

6- Diploma in Library & Information Science Education (LIS).


 Wannan Makaranta na nan a Lambun Dan-Lawan kan hanyar zuwa Kukar-gesa bayan tsohuwar Katsina Training College (KTC/KCK) anan cikin garin Katsina, abubuwan da ake bukata kafin samun admission sun hada da; Five (5) credits wanda suka hada da Mathematics da English Language a WAEC, NECO, NABTEB ko Certificate na GRADE II.


 Hanzarta ka/ki siyo form din akan farashi me rahusa #2000 kacal acikin farfajiyar Makarantar.

 Za'a iya biyan kudin registration duka kuma za'a iya biyan rabi, sannan an saukaka kudin Makarantar ta yanda kowa zai iya biya. 


 Tuntubi wannan Lambobin domin karin bayani: 0803 820 5676, 08106531193, +2348036191734, 08103039960, 08033404669.


Sanarwa, Registrar 08106531193


Comments

Popular posts from this blog

Dan-Lawan Katsina commiserates with Nigerians @ 14th remembrance of late Yar'adua

KTSG plans 1-Day masterclass program with Students leaders of the institutions of the state Katsina.

Dan-Lawan Katsina vows to retire in contesting any elective Political office as He'll be participating in Politics till last breath.