Burina duk Matasa su sami abunyi ~ Inji Hon. Sani Aliyu Danlami

 𝐋𝐀𝐁𝐀𝐑𝐈𝐍 𝐑𝐔𝐖𝐀𝐍 𝐎𝐅𝐎𝐅𝐈𝐍 𝐃𝐀 𝐊𝐀𝐊𝐄𝐘𝐈 𝐁𝐀𝐈𝐙𝐎 𝐌𝐀𝐌𝐔 𝐃𝐀 𝐌𝐀𝐌𝐀𝐊𝐈 𝐁𝐀, 𝐃𝐎𝐌𝐈𝐍 𝐊𝐎 𝐇𝐔𝐊𝐔𝐌𝐀𝐑 𝐍𝐁𝐀𝐈𝐒 𝐓𝐀 𝐉𝐈𝐇𝐀𝐑 𝐊𝐀𝐓𝐒𝐈𝐍𝐀 𝐀𝐈 𝐊𝐀𝐈𝐍𝐄 𝐊𝐀 𝐊𝐀𝐅𝐀𝐓𝐀 𝐆𝐀𝐑𝐊𝐔𝐖𝐀𝐍 𝐀𝐑𝐄𝐖𝐀~ 𝐒𝐇𝐀𝐑𝐇𝐈𝐍 𝐋𝐀𝐖𝐀𝐋 𝐈𝐒𝐀𝐇 𝐅𝐄𝐃𝐄𝐑𝐀𝐋. 


14th Nov, 2022

Lawal Isah Federal 

Lawalisah95@gmail.com


 Watau da ace Hon. Sani Aliyu Danlami (Garkuwan Arewa) irin kananan Hukumomin nan yake dabasuda yawan Al'umma sosai, na tabbata da Matasan wannan yanki zuwa yanzu batun zaman banza yakare agaresu wallahi, kai sai ankai matakin da ana neman me certificate ma babu domin kowa yasamu Aikinyi, domin irin yanda yasan amfanin Matashi ga chigaban Al'umma da gina Kasa 🇳🇬, shiyasa ma Jam'iyyar mu ta APC me albarka a lokachin baya ta basa Admin na Matasan Jam'iyyar, haka zalika daga bisani me girma Gwamnan Jihar Katsina yakara masa da Kwamishina me kula da harkokin wasanni wanda mafi akasari Matasa ne awannan bangare.


 Idan mukai duba sanda yana Majalissar wakilai, duk in zaizo weekend karshen sati, to yakanyo tsaraba ta OFOFI kama daga bangaren Aikin tsaro zuwa Aikin farar Hula, haka zalika maganar Jari ga 'Yan Kasuwa bama a magana, sannan daya na Kwamishina, baiyi kasa a guiwa ba wajen bayarda ayyukanyi awannan bangare, wanda a lokachinsa ne wannan bangare yakeda mafi yawan Ma'aikata, kai abin dai sai alasan barka wallahi.

 To ba abun mamaki bane ga wanda yasan ko wanene Hon. Sani Aliyu Danlami (Me-Raba Alheri) wajen ruwan OFOFI, domin yin hakan cikin Jinin jikinsa yake.


 Na tabbata wani Aikin ma sai nan da dan wani lokachi kadan me zuwa insha Allahu Rabbi.

 Ga albishiri gareku Matasan karamar Hukumar Katsina, kowa ya kakkabe Certificate dinsa yayi photocopy na CV, sannan wanda keson Sana'a kuma yayi Business plan, masu son Aure kuma su fara neman 'Yar Gidan mutunchi tun yanzu, wanda kuma keda ita to ya rike domin Hon. Sani Aliyu Danlami (Garkuwan Arewa) na nan tafe kanku gaf. Allah yabamu sa'a ameen.


Activist Lawal Isah Federal.


Comments

Popular posts from this blog

Dan-Lawan Katsina commiserates with Nigerians @ 14th remembrance of late Yar'adua

KTSG plans 1-Day masterclass program with Students leaders of the institutions of the state Katsina.

Dan-Lawan Katsina vows to retire in contesting any elective Political office as He'll be participating in Politics till last breath.