Na dawo jam'iyata ta APC bayan tafiyar danayi, inji Matashin dan siyasa Comrd. lawal isah Federal


 Na dawo jam'iyata ta APC bayan tafiyar danayi, inji Matashin dan siyasa Comrd. lawal isah Federal 


Comrd. lawal isah Federal ya bayyana hakane a lokacin daya mika takardar barin jam'iyar ta PDP ga shugaban jam'iyar na mazabar shi ta wakilin gabas 2, yace zan koma jam'iyata ta APC na bada gudunmuwata a matsayina na matashin dan siyasa mai tasowa, 

 

Kuma zanyi bakin kokarina don ganin wanan jam'iya tamu ta APC tasamu nasara a zaben 2023

Comments

Popular posts from this blog

"Dan-Lawan Delivers: APC Wins Big in Katsina at '023 polls" ~ Activist L.I Federal vows out

Sani Danlami:- The record breaker of Katsina Central Federal Constituency

Hon. Aminu Chindo steps into Dr. Mustapha Inuwa campaign council for canvassment against 2023 polls, tonigh ~ CSO confirmed.