Wani lokachi zaizo da babumu, don haka mu kyautata zamantakewarmu domin Lahira me kyau ~ Dan-Lawan Katsina

 La'inshakartum La'azidannakum..

 Distinguish Hon. Hamisu Gambo (Dan-Lawan Katsina) kenan, Basarake me Addini.


 Watau ba karamin dace bane idan Allah SWA ya kunsa Tauhidi da Tsoronsa a cikin Zuciyarka, ta inda zakagane hakan shine yanda kake mu'amulantar Al'umma da kuma fawwala komai naka zuwa ga Madaukakin Sarki.


 Dan-Lawan bayada haushin kowa sannan fatan Alkhairi shine furuchinsa akoda yaushe, haka zalika baya neman kowa da sharri, domin yakasance yanacewa; Duniyar nan fa zuwa mukai mu tafi, sannan anyi wasu kafinmu sun shude, to yazam dole muma mu kauce watarana. Fatan dai, Allah yasa muchika da Imani ya kuma kyautata halayenmu na yau da kullum, ameen.


Lawal Isah Federal.


Comments

Popular posts from this blog

"Dan-Lawan Delivers: APC Wins Big in Katsina at '023 polls" ~ Activist L.I Federal vows out

Sani Danlami:- The record breaker of Katsina Central Federal Constituency

Hon. Aminu Chindo steps into Dr. Mustapha Inuwa campaign council for canvassment against 2023 polls, tonigh ~ CSO confirmed.