Dan-Lawan Katsina ya taya Sen. Ibrahim Ida Murnar sabuwar Sarautarsa ta Wazirin Katsina.

 DAN-LAWAN KATSINA NA TAYA SABON WAZIRIN KATSINA SEN. IBRAHIM IDA MURNAR NADIN SARAUTAR DA AKAI MASA!


11th Jun, 2022

Lawal Isah Federal 

Lawalisah95@gmail.com


 Ayau Asabar 11 ga watan Junerun Shekara ta 2022 me Girma Dan-Lawan Katsina, Hon. Hamisu Gambo ya halarchi Bikin nadin Sarautar Sen. Ibrahim Ida a matsayin sabon Wazirin Katsina wanda ya gudana a Fadar me Martaba Sarkin Katsina His Royal Higherness Alh. Dr. Abdulmuminu Kabir Usman.


 Bikin Sarautar ya gudana cikin kwanciyar hankali. Dafatan Allah SWA yarika yakumasa tsawoncin Rai akayimawa, ameen. 


Lawal Isah Federal, press secretary to Hon. Hamisu Gambo Dan-Lawan Katsina


Comments

Popular posts from this blog

"Dan-Lawan Delivers: APC Wins Big in Katsina at '023 polls" ~ Activist L.I Federal vows out

Sani Danlami:- The record breaker of Katsina Central Federal Constituency

Hon. Aminu Chindo steps into Dr. Mustapha Inuwa campaign council for canvassment against 2023 polls, tonigh ~ CSO confirmed.