DAN-LAWAN KATSINA, HON. HAMISU GAMBO NE YAFI CHANCHANTA YAZAMA DAN MAJALISSAR DATTAWA A KATSINA TA TSAKIYA ABISA DALILAI KAMAR HAKA..! 12th May, 2022 Lawal Isah Federal Lawalisah95@gmail.com Bismillahi, Atakaiche, idan kafara duba batun nasaba, watau Hon. Hamisu Gambo (Dan-Lawan Katsina) 'dan dangi ne daga babban Gida a cikin birnin Katsina, sannan mutum ne me ilimin Muhammadiyya me zurfin gaske gakuma ilimin Zamani gaya, mutum ne daya zauna da magabata sau da kafa irinsu me martaba marigayi Kabir Usman (wanda shine yabasa Sarautar Dan-Lawan Katsina), irinsu marigayi Mal. Umaru Musa Yar'adua dadai sauransu, shiyasa dayawan halayensa suke kamanche-cheniya. Idan kazo ta fuskar gina Al'umma da chigaban Kasa, Hon. Hamisu Gambo shine mutuminda yafara bada wurin kebe masu lalurar Covid-19 a Jihar Katsina (Isolation Center), sannan ya gina Makarantu tun daga matakin Nursery, Primary, Secondary, School of Health Technology, School of Higher Studies affiliated to AB...